Assalamu alaikum,
Kwana biyu ban samu damar rubutu a wannan shafi ba wannan bai rasa nasaba da tarin aiki da ya dabaibaye ni ba, amma inshaAllah ina nan tafe da fuskantar rubutu a kan wasu finafinai da kuma bayani kan wasu al'amura da suka faru ko suke faruwa a masana'antar finafinai musamman ta Hausa da kuma tabo wasu al'amura da suke shafen kuma nake da ra'ayi akansu.
Na gode.
Yusuf Ubale
No comments:
Post a Comment